KARIN MAGANA A HAUSA icon

KARIN MAGANA A HAUSA

1.0

Karin magana a hausance ko kuma da harshe hausa

App Information

Version
Update
Nov 27, 2018
Developer
Category
Installs
10,000+

App Names

App Description
KARIN MAGANAR HAUSA

Karin magana a Hausance zance ne na azanci wanda akasari yake bayar da ma'ana daban da furuncin zance na fatar baka.
Ko wane jinsi na Hausawa na amfani da karin magana a cikin zance na yau da kullum amman an fi samun yawan karin magana a wurin wadan nan jinsi na Hausawa.

(1)Yan Daudu,
(2)Mata,
(3)Maroka,
(4)Mawaka,
(5)Mahauta,
(6}Yan wasan kwaikwayo,
(7)Rubutun Zube,
(8)Tatsuniya
Read more