Bayanin Wankan Janaba Mp3 icon

Bayanin Wankan Janaba Mp3

1.2

Ko kasan yanda ake wankan tsarki bisa sunna? Sauko da wannan Manhaja don ka karu

App Information

Version
Update
Jul 27, 2020
Developer
Category
Installs
10,000+

App Names

App Description
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Bayanin Wankan Janaba Mp3" na kunshe da cikakken Bayani akan Wakan Janaba daga bakin Marigayi Sheikh Jafar M Adam Kano
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan bayanin. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Read more