Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe icon

Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe

2.0

Saurari Wa'azin Kabiru Gombe Akan Wa'azin Mata, Matan Annabi da ma wasu.

App Information

Phiên bản
Cập nhật
09 th 02, 2024
Nhà phát triển
Thể loại
Lượt cài đặt
50.000+

App Names

App Description
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe" na kunshe da wa'azin Sheikh Kabiru Gombe wanda ke magana akan Mata, Matan Annabi, Wasika zuwa ga mawadata da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin kyauta.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Đọc thêm