Mu Sha Dariya icon

Mu Sha Dariya

1.3

Ku Karanta dadadan labarai na cin DARIYA.

App Information

Phiên bản
Cập nhật
16 th 07, 2020
Nhà phát triển
Thể loại
Lượt cài đặt
10.000+

App Names

App Description
Wannan Application na Kunshe da labarai na ban dariya sama da guda hamsin. Munyi wanna n application ne dan ya taimaka muku Hausawa wajen farin ciki da Annushuwa. Ga wanda Matar sa, Budurwar sa, Mijin ta, Saurayin ta ya bata ma rai, kawai bude wanna application ka/ki fara karanta labarai don kawar da wannan damuwa.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan Playstore.

Ku duba kundin Apps dina anan Playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa, fadakarwa, har ma da nishadantarwa. Ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Đọc thêm