Riba da Rashawa-Sheikh Jafar icon

Riba da Rashawa-Sheikh Jafar

1.2

Saurari Wa'azi Akan Riba da Rashawa na Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam.

App Information

Phiên bản
Cập nhật
17 th 08, 2020
Nhà phát triển
Thể loại
Lượt cài đặt
10.000+

App Names

App Description
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Riba da Rashawa-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Riba da Rashawa da ma wasu wa'azozin.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Đọc thêm