Bulugul Maram Sheik Jafar icon

Bulugul Maram Sheik Jafar

3.2

Cuốn sách âm thanh đầy đủ của bulugul maram sheikh jaafar mahmud. Hoạt động trực tuyến

App Information

Phiên bản
Cập nhật
12 th 02, 2024
Nhà phát triển
Thể loại
Lượt cài đặt
50.000+

App Names

App Description
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,

Cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 tare da Sheik Jafar Mahmud Adam

Wannan manhajja ce domin kawo muku cikakken karatun littafin Bulugul Maram mp3 wallafar Sheikh al-Hafidh ibn Hajar al-Asqalani (1372 – 1448). Mai fassarar shine Sheik Jafar Mahmud Adam. Buluugul Maram mp3 Shaykh Mahmud Jaafar. Wannan littafi ya kunshi hadisai ne na hukunce - hukuncen Shariah wato Ahadith al-Ahkam

Wannan manhajja ta Buluugul Maram Sheikh Jaafar na bukatar a kunna data domin tayi aiki.

Domin samun wadansu littafan (sauti) kamarsu:

Siffatus salatin Nabiyyi mp3 by sheikh jafar
Umdatul ahkam
kitab tauhid
arbauna hadith
Riyadhus saliheen da dai sauransu

Duba cikin play store.

Idan akwai wani littafi ko wata lacca ta sheikh jafar da kuke bukatar ku gani cikin wannan gida to zaku iya aikomin da sako na kai tsaye ta yin amfani da email din developer ko kuma ku rubuta a review naku na wannan manhajja.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta Bulugul Maram Sheikh Jaafar Mahmud to kada a manta a yada ta zuwa ga sauran yanuwa musulmai Hausawa ta whatsapp, Facebook, email da sauraran kafofin sadarwa. Allah ya karba mana baki daya aameen.

Kada a manta ayi rating din wannan Bulugh al-Maram min Adillat al-Ahkam tauraro biyar cikin wannan gida. Hakan zai kara fito da app din fili sannan yanuwa zasu ganshi ba tare da sun wahala sosai ba.

Wassalamu alaikum wa rahmatullah. Ku huta Lafiya.
Đọc thêm