Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3 icon

Sheikh Jafar - Gwagwarmaya MP3

8.0.0

Wahalolin da Sheikh Jafar Mahmud Adam Yasha Wajen Shehun nan Darika

App Information

Version
Update
Aug 10, 2023
Developer
Category
Installs
10,000+

App Names

App Description
Irin wahalhalun da sheikh jafar mahmud adam da sauran malaman izalah suka sha wajen malaman darikar kano, wanda sun sha wahala sosai kafin su samu nasarar yada sunnar Annabi s.w.a.

Sheikh jafar mahmud adam sun sha wahala sosai wajen yan darikar kano wanda ake musu kallon kafirai saboda sun kawo kungiyar izalah, da kuma yadda mutane suka gujesu a lokacin.

wannan lakca ta kunshi bayanan malamai biyu
1. Sheikh Abdallah Saleh Pakistan
2. Sheikh Jafar Mahmud Adam

Ayi sauraro lafiya....

sannan kada ku manta kuyi rate na wannan app din kuma ku turashi zuwa yan uwa musulmai.
Read more