Sheikh Abubakar Gumi Lecture m icon

Sheikh Abubakar Gumi Lecture m

4.4

Saurari lectures da kuma nasihu daga bakin sheikh Abubakar Gumi Lecture

App Information

Version
Update
Apr 04, 2022
Developer
Category
Installs
10,000+

App Names

App Description
wannan application nadauke da tafseer na wasu surori da kuma karatuttuka daga bakin Sheikh Abubakar Gumi, babban malami na isalama kuma farkon wanda ya kawo kuma yayi kokarin yadda sunnah a Nigeria.Malam Sheikh Abubakar Gumi ya shahara ba iya nigeria kadai ba, ana girmama shi a manyan kasashe na addinin musulunci irin su Saudi arabia.Sheikh Abubakar Gumi ya samu lambar yabo a gida da kuma waje a dallilin irin kokari da yayi na yadda addinin Allah.muna aduar Allah ubangiji ya gafartawa malam ya sa aljanna ce makomar sa. Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Read more