Asalin Maulidi - Sheikh Jafar icon

Asalin Maulidi - Sheikh Jafar

2.0

Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar Mamoud Adam akan Asalin Maulidi da sauransu

App Information

Version
Update
May 10, 2024
Developer
Category
Installs
10,000+

App Names

App Description
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Asalin Maulidi-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Asalin Maulidi, Aikin Hajji da kuma Alkurani Littafin shiriya da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa wajen ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Nagode
Read more