Amsoshin tambayoyi da bayanan hukunce hukuncen daga Sheik Jafar Mahmoud Adam
advertisement
App Information
Version
Update
Jul 24, 2016
Developer
Category
Google Play ID
Installs
10,000+
App Names
App Description
Saurari amsoshin tambayoyi daga Malam Jafar karo na farko ba tare da amfani da data bundle dinka ba na internet. Tambayoyin sun qunshi matsaloli da dama wadanda zasu taimaka mana wajen gyaran alamuran addininmu da kuma alamuranmu na yau da Kullum. Akwai Kashi na biyu wanda zai iyo baya idan Allah yaso
Zaka iya samun wasu daga cikin application dina kamar:
Books_of_Ahmad_Deedat da sauransu.
Zaka iya samun wasu daga cikin application dina kamar:
Books_of_Ahmad_Deedat da sauransu.
Read more